iqna

IQNA

farfaganda
Tehran (IQNA) Wani kwararre a nahiyar Afirka ya ce nasarar gudanar da gasar cin kofin duniya da Qatar ta yi ya kalubalanci yunkurin kasashen yammacin duniya na nuna bakar hoto na musulmi; Hoton da ya kasance yana danganta musulmi da ta'addanci da rashin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3488360    Ranar Watsawa : 2022/12/19

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman kasar Indiya ta fitar da sanarwa inda ta bayyana karuwar kabilanci da yada farfaganda r kyamar musulmi a kasar a matsayin barazana ga 'yanci da adalci da kuma barazana ga makomar Indiya.
Lambar Labari: 3487355    Ranar Watsawa : 2022/05/29