iqna

IQNA

asia
Tehran (IQNA) Gwamnatin Malaysia ta ce haramun ne buga kur'ani mai tsarki da haruffan da ba na larabawa ba wadanda ba su dace da rubutun kur'ani a kasar ba kuma ba su yarda da hakan ba.
Lambar Labari: 3489198    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Babban kwamandan hafsoshin soji na Iran ya bayyana cewa, barazanar kai hari kan wurare 52 a Iran za ta bayyana ga kowa a ina ne wadannan alkalumman na 5 da 2 suke.
Lambar Labari: 3484378    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Bangaren kasa da kasa, wata mata 'yar kasar Morocco ta halarci taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala na wannan shekara.
Lambar Labari: 3480958    Ranar Watsawa : 2016/11/20