iqna

IQNA

kudiri
IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar a cikin wata sanarwa cewa: Muna matukar bakin ciki da gazawar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na amincewa da kudurin kasancewar Palasdinu cikakken mamba a majalisar dinkin duniya sakamakon kin amincewar Amurka.
Lambar Labari: 3491008    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - Guterres ya ce: Zaman lafiya da tsaro na yanki da na duniya suna raunana a kowace sa'a kuma duniya ba za ta iya lamuntar karin yaƙe-yaƙe ba. Muna da alhakin kawo karshen tashin hankalin da ake yi a Yammacin Kogin Jordan, mu kwantar da hankulan al'amura a Labanon, da kuma maido da zirga-zirgar ababen hawa zuwa Tekun Bahar Maliya.
Lambar Labari: 3490989    Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya, ta hanyar zartas da wani kudiri , ta bukaci dakatar da aikewa da kayan aikin soji ga gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490940    Ranar Watsawa : 2024/04/06

Kopenhagen (IQNA) Ministan shari'a na kasar Denmark ya sanar da cewa gwamnatin kasar na da niyyar hana kona kur'ani
Lambar Labari: 3489704    Ranar Watsawa : 2023/08/25

Rabat (IQNA) "Sultan Talab" (Sultan al-Tullab) al'ada ce ta tarihi don karrama mahardatan kur'ani a kasar Maroko, wanda har yanzu ake ci gaba da raye a garuruwa da dama na wannan kasa.
Lambar Labari: 3489582    Ranar Watsawa : 2023/08/02

New York (IQNA) Duk da adawar da Amurka da Tarayyar Turai suka yi, Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da Pakistan ta gabatar na yaki da kyamar addini.
Lambar Labari: 3489463    Ranar Watsawa : 2023/07/13

Tarayyar Turai:
Tehran (IQNA) A taron tunawa da cika shekaru 27 da kisan kiyashin da aka yi a Srebrenica, Tarayyar Turai ta kira kisan kiyashin da aka yi wa musulmi a Srebrenica, tare da jaddada gazawa da kuma kunya ta Turai.
Lambar Labari: 3487540    Ranar Watsawa : 2022/07/13

Tehran (IQNA) Rauhani ya bayyana cewa, ya kamata kasashe mambobi a kwamitin tsaro  su yi aiki da kudiri mai lamba 2231 wanda ya wajabta cire wa Iran takunkumin saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485080    Ranar Watsawa : 2020/08/13

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da kisan gillar da Isra’ila ta yi wa Palastinawa 17 a yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482531    Ranar Watsawa : 2018/04/01

Ministan Al’adun Masar:
Bangaren kasa da kasa, Hilmi Al-namnam ministan al’adu na Masar ya bayyana kudiri n UNESCO da ke tabbatar da malalkar masallacin aqsa ga musulmi da cewa kayi ne ga Amurka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3480864    Ranar Watsawa : 2016/10/19