iqna

IQNA

Hindus
IQNA - Wata kotu a Indiya a ranar Laraba ta yanke hukuncin cewa za a bar mabiya addinin Hindu su yi ibada a masallacin Gyanvapi mai dimbin tarihi da ke gundumar Varanasi ta Uttar Pradesh.
Lambar Labari: 3490576    Ranar Watsawa : 2024/02/01

New Delhi (IQNA) Harin da mabiya addinin Hindu masu tsattsauran ra'ayi suka kai a wani masallaci a gabashin Indiya da kuma yada kalaman kyama ga musulmi a shafukan sada zumunta na wannan kasa na daga cikin hare-hare na baya-bayan nan da ake kai wa Musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3489918    Ranar Watsawa : 2023/10/03

New Delhi (IQNA) Mabiya addinin Hindu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a wasu masallatai biyu a jihar Haryana da ke arewacin Indiya, wanda ya fuskanci mummunar ta'addancin addini a kan musulmi a makon jiya.
Lambar Labari: 3489590    Ranar Watsawa : 2023/08/04

Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa, a wasu jihohin kasar Indiya akwai kungiyoyi da ke cin zarafin musulmin Indiya cikin tsari da kuma haddasa karuwar kyama ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3489255    Ranar Watsawa : 2023/06/04

Tehran (IQNA) Ggwamnatin kasarPakistan yi Allawadai da gina wurin bautar Hindus a masallacin musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484844    Ranar Watsawa : 2020/05/28