iqna

IQNA

Juma'a
Toronto (IQNA) A yayin bikin ranar nakasassu ta duniya, limaman Juma'a da masu wa'azin masallatai na kasar Canada sun sadaukar da wani bangare na hudubobinsu na wayar da kan jama'a kan muhimmancin kula da nakasassu ta fuskar Musulunci.
Lambar Labari: 3490244    Ranar Watsawa : 2023/12/02

Gaza (IQNA) Jama'ar Gaza da dama ne suka gudanar da sallar Juma'a a kan rugujewar wani masallaci a wannan yanki a jiya.
Lambar Labari: 3490202    Ranar Watsawa : 2023/11/25

An gudanar da taron bude masallacin Juma’a a Kenya a birnin Nairobi tare da halartar musulmi da wadanda ba musulmi ba a ranar 3 ga watan Yuni daidai da 13 ga watan Yuni.
Lambar Labari: 3489261    Ranar Watsawa : 2023/06/06

Bangaren kasa da kasa, tsohon babban malamin kasar Masar mai bayar da fatawa Shekh Ali Juma'a ya bayyana cewa ya halasta a yi tawassuli da iyalan gidan manzon wato Ahlul bait a shar'ance.
Lambar Labari: 1443531    Ranar Watsawa : 2014/08/27