IQNA

An Rufe hubbaren Alawi da bakaken kyallaye domin raya dararen lailatul kadari

14:45 - April 08, 2023
Lambar Labari: 3488938
Tehran (IQNA) A jajibirin zagayowar ranar shahadar Imam Ali (AS) a yayin wani biki, an daga tutar zaman makoki a kan kubbar Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf, da kuma wannan waje na alhaji ya rufe baki.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cewa, a cikin wannan biki da Astan Alavi (a.s) ya gudanar tare da halartar mahajjata da makoki a birnin Najaf Ashraf, an daga tutar zaman makoki a kan kubbar wannan dakin ibada mai tsarki.

Za a fara zaman makokin daren lailatul kadari ne daga daren gobe 20 ga watan Farvardin wato daren 19 ga watan Ramadan, kuma za a ci gaba da gudanar da zaman makoki na daren 21 da 23 ga watan Ramadan.

 

4132230

 

 

captcha