IQNA

Karatun Kur'ani A Rana Ta Karshe Ta Gasar Kur'ani Ta Duniya A Iran

21:49 - March 10, 2021
Lambar Labari: 3485734
Tehran (IQNA) an gabatar da karatu daga makarantan da suka kai mataki na karshe a gasar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a Iran.

Wadanda suka kai ga mataki na karshe a gasar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a Iran, sun fito ne daga kasashen Indonesia, Masar, Iran, Lebanon, Afghanistan, Iraki da Syria.

 

 

3958668

 

captcha