iqna

IQNA

hajji
Wani mai fafutuka a kasar Afrika ta kudu ya bayyana shirin saudiyya na gudanar da babban taron rawa da cewa cin zarafin muslucni da musulmi ne.
Lambar Labari: 3483838    Ranar Watsawa : 2019/07/14

"A cikinsa akwai ayoyi mabayyana, akwai makama Ibrahim, Duk wanda kuwa ya shige shi to ya zama amintacce. Allah kuwa ya dora hajjantar dakin a kan mutane, ga wanda ya samu ikon zuwa gare shi, wanda kuwa ya kafirta, to hakika Allah mawadaci ga talikai." Surat Al Imran, aya 97
Lambar Labari: 3482910    Ranar Watsawa : 2018/08/21

Bangaren kasa da kasa an gudanar da wani kwarya-kwaryan shiri na bayar da horo kan yadda ake yin mu’amala da alhazai a masallacin annabi.
Lambar Labari: 3482855    Ranar Watsawa : 2018/08/02

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3481853    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren kasa da kasa, A jiya laraba ne maniyyata hajji n bana fiye da miliyon biyu ne suka kwarara daga Makka zuwa mina don raya ranar tarwiya da kuma fara aikin hajji n bana.
Lambar Labari: 3481850    Ranar Watsawa : 2017/08/31

Bamgaren kasa da kasa, Alhazai da suak taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.
Lambar Labari: 3481846    Ranar Watsawa : 2017/08/30

Bangaren kasa da kasa, Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.
Lambar Labari: 3481830    Ranar Watsawa : 2017/08/25

Bangaren kasa da kasa, a wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3481809    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun hana wasu daga cikin musulmin kasar Myanmar tafiya zuwa aikin haji.
Lambar Labari: 3481786    Ranar Watsawa : 2017/08/10