IQNA

Sarkin Musulmi Ya Yi Suka Kan Takura Ma Mata Saboda Saka Hijabi A Najeriya

Bangaren kas ada kasa, sarkin msuulmi a Najeriya ya yi kakausar suka dangane da yadda ake takura ma mata musulmi saboda saka hijabi.

Wata Tawagar Iran Ta Halarci Wani Shiri Na Kur'ani A Senegal

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar Iraniya makaranta kur'ani sun isa kasar Senegal domin halartar wani taron kur'ani mai tsarki.

Kwamitin Tsaro Zai Duba Daftarin Kudiri A Kan Batun Matakin Trump A Kan...

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka...

Malaman Addini A Senegal Sun Yi Allawadai Da Trump

Bangaren kasa da kasa, malaman addinin muslunci a kasar Senegal sun yi Allawadai da kudirin Trump a kan masallacin quds.
Labarai Na Musamman
Azhar Ta Mayar Da Martani Kan Murkuse Intifadar Palastinawa

Azhar Ta Mayar Da Martani Kan Murkuse Intifadar Palastinawa

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin manyan malaman jami'ar Azhar ta Masar ya bukaci tallafawa al'ummar Palasdinu da kudade domin samun damar ci gaba da gudanar...
16 Dec 2017, 23:34
Maganganun Wawanci Na Trump Sun Sake Mayar Da Hankulan Mutane Ga Batun Quds
Wanda Ya Jagoranci Juma’a A Tehran:

Maganganun Wawanci Na Trump Sun Sake Mayar Da Hankulan Mutane Ga Batun Quds

Bangaren kasa da kasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar...
15 Dec 2017, 22:23
Majalisar Babban Birnin Ireland Ta Kwace Kyautar Da Ta Baiwa Shugabar Myanmar

Majalisar Babban Birnin Ireland Ta Kwace Kyautar Da Ta Baiwa Shugabar Myanmar

Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Dublin fadar mulkin Ireland ta kada kuri'ar kwace lambar yabo da ta baiwa shugabar kasar Myanmar.
14 Dec 2017, 16:15
Kungiyar OIC Ta Tabbatar Da Birnin Quds A Matsayin Babban Birnin Palastine

Kungiyar OIC Ta Tabbatar Da Birnin Quds A Matsayin Babban Birnin Palastine

Bangaren kasa da kasa, Sakatare janar na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ya bukaci kasashen Duniya da su amince da kasar Palastinu a hukumance.
14 Dec 2017, 16:11
Sadaukarwar Ali Ridha Karimi Abin Alfahari Ne
Jagoran Juyin Muslunci:

Sadaukarwar Ali Ridha Karimi Abin Alfahari Ne

Bangaren kasa da kasa, jagran juyin juya halin muslunci a Iran ya girmama dan wasan kokowa na kasar Iran Ali Ridha Karimi wanda yaki ya yi wasa da bayahude...
10 Dec 2017, 21:30
Jami'an Tsaron Isra'ila Na Kara Tsananta Hare-Harensu Kan Palastinawa

Jami'an Tsaron Isra'ila Na Kara Tsananta Hare-Harensu Kan Palastinawa

Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya...
13 Dec 2017, 15:03
Ana Ci Gaba Da Dauki Ba Dadi Tsakanin palastinawa Da Yahudawa

Ana Ci Gaba Da Dauki Ba Dadi Tsakanin palastinawa Da Yahudawa

Bangaren kasa da kasa, Ana ci gaba da gumurzu mai tsanani tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yankunan da suke gabar...
12 Dec 2017, 20:54
Ayyana Quds A Matsayin Birnin Isra’ila Masomi Ne Na Shiga Wani Sabon Yanayi

Ayyana Quds A Matsayin Birnin Isra’ila Masomi Ne Na Shiga Wani Sabon Yanayi

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana matakin da shugaban Amurka ya dauka kan mayar da birnin Quds fadar Isra’ila da cewa...
07 Dec 2017, 23:00
Rumbun Hotuna