IQNA

Masu Tasiri a shafukan Zumunta na kasar Sin sun ziyarci Hubbaren Imam Ridha

IQNA - A ranar 4 ga watan Maris din shekarar 2024 ne wasu gungun masu ruwa da tsaki a shafukan sada zumunta na kasar Sin suka ziyarci hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad na kasar Iran a arewa maso gabashin kasar, inda suka kuma zagaya da gidajen tarihi.