IQNA

Marigayi Ragheb Mustafa Galush Wanda Ya Kkirkiri Salo Na Musamman Wajen Karatun Kur'ani

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush dan kasar Masar ya kasance a sahun gaba a cikin fitattun makaranta kur'ani na wannan zamani.

Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush ya kirkiri salo na musamamn da yake amfani da wajen karatun kur'ani mai tsarki wanda makaranta da dama suke yin koyi da shi.

راغب مصطفی غلوش؛ افلاطون الحان قرآنی و اسطوره تلاوت + فیلم