IQNA

Masallacin Kota Kinabalu Daya Ne Daga Masallatai Mafi Kyau A Malaysia

Tehran (IQNA) masallacin birnin Kota Kinabalu a kasar Malaysia yana daya daga cikin masallatai mafi kyau a kasar.

An fara aikin masallacin a cikin shekara 1989, an kuma kammala tare da kaddamar da taron bude shi a cikin shekara ta 2000, yanayin ginin ya yi kama da na masallacin manzon Allah (SAW) kuma mutane 12,000 za su iya yin salla a cikinsa lokaci guda.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: Kota Kinabalu ، masallaci ، malaysia ، mafi kyau