A cikin wannan faifan bidiyon, Hamed Shakranjad makaranci dan kasar Iran, Hasnain Al-Hallu, makarancin dan kasar Iran, da Maitham Tamar, wani makarancin dan kasar Iraki, da Mahmoud Shahat Mohammad Anwar, daya daga cikin fitattun makarantan kasar Masar, sun karanta aya ta 8 zuwa ta 12 a cikin wannan surar Balad.