IQNA

Ma’aikata Suna Kawata hubbaren Masoumah da Dubban furanni

QOM (IQNA) – An kawata hubbaren Masoumah (SA) da ke birnin Qum da dubban furanni a ranar  Juma’a domin gudanar da bukukuwan Karamat.

Bikin Karamat dai ya yi daidai da kwanaki goma tsakanin Maulidin Sayyidina Masoumah (SA) da Imam Rida (AS) .

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: hubbaren Masoumah