IQNA

Baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 34 a Tehran cikin Hotuna

Tehran (IQNA) – An fara bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 34 a nan Tehran a ranar 10 ga watan Mayu

An fara bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 34 a nan Tehran a ranar 10 ga watan Mayu inda aka samu halartar kusan 100 daga kasashen waje 100 da mawallafa na cikin gida 2,700. Za a kammala taron ne a ranar 20 ga Mayu.