A daren jiya ne aka gudanar da matakin karshe na gasar haddar kur’ani mai tsarki na matasa ‘yan kasa da shekaru 18 a wurin taron kur’ani na karshe da cibiyar ta gudanar a watan Ramadan.
Za a bayar da kyautuka ga wadanda suka yi nasara a wannan gasa.