Musulmin Kenya Sun Yi Jerin Gwano Domin Yin Allawadi Da Kisan Kiyashin Isra'ila A Kan Falastinawa
Tehran (IQNA) musulmin kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu.
A Kasa Kenya musulmi sun gudanar da jerin gwano a birane daban-daban domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu a cikin kwanakin nan.