IQNA

Taj Mahal Wuri Ne Mai Muhimmanci Na Tarihin Musulmi A India

19:10 - April 03, 2021
1
Lambar Labari: 3485778
Tehran (IQNA) Taj Mahal wuri ne mai tsohon tarihi na musulmi a kasar india wanda ya hada dukkanin bangarorin musulmi na shi’a da Sunnah.

An gina Taj Mahal ne a cikin yankin Gurgan ta India, bayan da sarkin Gurgan ya bayar da umarnin gina wannan wuri, wanda yake hada dukkanin musulmi na Sunnah da shi’a, tare da gudanar da lamurra na addini a cikin ‘yan uwantaka da kaunar juna.

Sarkin wanda yake auren wata mata ba’iraniya, ya sanya an bizne ta a wurin bayan rasuwarta, kamar yadda shi ma aka bizne shi a wurin.

An fara ginin wurin dai tuna  cikin shekara ta 1632, an kuma kamala ginin a cikin shekara ta 1647, sannan hukumar raya al’adu da tarihi ta majalisar dinkin duniya ta sanya wannan wuria  cikin wuraren tarihi na duniya a shekara ta 1983.

An yi amfani da fasahar gini irin ta Iraniyawa da kuma ta mutanen yankin Gurgan na India wajen gina wannan wuri mai ban sha’awa.

آماده// «تاج محل»؛ نماد همزیستی مسالمت آمیز شیعه و سنی / گزارش

آماده// «تاج محل»؛ نماد همزیستی مسالمت آمیز شیعه و سنی / گزارش

آماده// «تاج محل»؛ نماد همزیستی مسالمت آمیز شیعه و سنی / گزارش

 

3960238

 

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: taj mahal kasar India
Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 1
Ba A Iya Watsa Shi: 0
ABDULLAHI
0
0
Agaskiya yayi keu
captcha